Wani Matashin yaro Kabiru Barde yaraba kayan azumi ga Mutum 100 na Bolar Zara a jihar Zamfara
Daga Aliyu Buhari Gusau Wani Matashin yaro Dan gwagwarmaya, Kabiru Barde yaraba kayan azumi ga Mutun dari a unguwar Bolar zara, Birnin ruwa Gusau jihar Zamfara. Alokacin da yakeraba kayan, Matashin Kabiru Barde, yace rabo n kayan yabiyo bayan yinkurinshi na taimakama Mutane domin suyi azumi cikin salama, Kabiru barde yacce azumin kowace shekara yakan raba irin wannan, yabada tabbacin fadada rabon kaya inda zaiba, Marayu, Marassa galihu, da Mabukata kayan Sallah, “Duk Wanda yattaimaki wani alokacin azumi, zaisamu lada lunkin ba Balunkin, Inji Kabiru. “Na cinto Mutane gida-gida don kowa ya anfana” inji Barde. Barde yayi kira ga wadanda suka amfana dasuyi amfani da kayan abincin kamar yadda yaddace. Yayi kira ga wadanda suka amfana dasu roki Allah yadawomana da Zaman lafiya, a Gusau, Zamfara, dama Kasa baki daya. A jawabansu Mabambata, Malan Isah Sayyadi, da Hajiya Shafa'atu Abu Gumi, Sunnuna Farin cikinsu akan rabon kayan, suka bayyana rabon kayan abun koyi. Sunyabama Ba...