Wani Matashin yaro Kabiru Barde yaraba kayan azumi ga Mutum 100 na Bolar Zara a jihar Zamfara


Daga Aliyu Buhari Gusau

Wani Matashin yaro Dan gwagwarmaya, Kabiru Barde yaraba kayan azumi ga Mutun dari a unguwar Bolar zara, Birnin ruwa Gusau  jihar Zamfara.

Alokacin da yakeraba kayan, Matashin Kabiru Barde, yace rabo n kayan yabiyo bayan yinkurinshi na taimakama Mutane domin suyi azumi cikin salama,

Kabiru barde yacce  azumin kowace shekara yakan raba irin wannan, yabada tabbacin fadada rabon kaya inda zaiba, Marayu, Marassa galihu, da Mabukata kayan Sallah, 

“Duk Wanda yattaimaki wani alokacin azumi, zaisamu lada lunkin ba Balunkin, Inji Kabiru.

“Na cinto Mutane gida-gida don kowa ya anfana” inji Barde.

Barde yayi kira ga wadanda suka amfana dasuyi amfani da kayan abincin kamar yadda yaddace.

Yayi kira ga wadanda suka amfana dasu roki Allah yadawomana da Zaman lafiya, a Gusau, Zamfara, dama Kasa baki daya.

A jawabansu Mabambata, Malan Isah Sayyadi, da Hajiya Shafa'atu Abu Gumi, Sunnuna Farin cikinsu akan rabon kayan, suka bayyana rabon kayan abun koyi.

Sunyabama Barde akan rabon kayan, sunyi kiraga Masu hannu dashuni, dasuyi koyi da barde akan rabon kayan.

Alokacin da yake bayani amadadin wadanda suka anfana, Malan Bello, yagodewa barde akan rabon kayan, yayi addu'a Allah yasakawa barde da alheri kuma yakareshi ga dukkan al amurransa.

Anashi jawabin tunda farko, Malan Nasi, yama mahalarta barka dazuwa, yaroki Allah dayamaidasu gidajensu ladiya.





Comments

Popular posts from this blog

About 9 People dead in a auto crash in Zamfara ---- FRSC

New Leadership of the Chairmen's Forum of NYCN Has Emerged

FMC Gusau re-affirms Commitment towards upgrading to a teaching hospital