BIRNIN MAGAJI LOCAL GOVERNMENT COUNCIL



SAKON  BARKA DA SALLAH  ZUWA GA DR DAUDA LAWAL ZAMFARA STATE GOV

Assalamu  alaikum our dears  Muslims brothers and sisters.

Ni  Hon. Engr. Abdulhadi Ahmad.  Executive chairman na Birnin magaji local government council Ina Mika sakon barka da Sallah ga His Excellency Dr Dauda Lawal  Governor of Zamfara state, and  His Deputy, Malam Mani Malam Mummuni, Speaker, Hon. Bilyaminu Ismail Moriki, Secretary of the state government Malan Abubakar Muhammad Nakwada, State PDP  chairman Jamil magayaki phD da kwammishinoninsa da Allah swt ya Nuna muna aka yi Azumi lafiya da bukukuwan Salah Allah ubangiji ya karbi dukanin ibadodin mu Baki daya.

Ina Kuma Kara anfani da wannan dama domin Kara godiya ga Mai Girma Gwamna da ya bamu issasun kudi cikin watan Azumi domin sayen Abincin a rabawa bayin Allah a kowa ce local government 14 cikin jahar zamfara.

Sanan muna godiya ga Mai Girma Gwamna Dauda Lawal da ya jajerce wajen bunkasa hanyoyi dakile matsalar tsaro Acikin watan Ramadan wannan ya bada dama ga  al'umma wannan jaha wajen gudanar Azumin watan  Ramadan cikin sauki musaman a kauyuka  namu  da Kuma birane mun gode His Excellency Allah ubangiji ya Nuna muna kaci Zaben 2027 Cikin sauki.

Ya Kuma yi an fani da wannan damar yayi godewa ga malamai addinini na  wannan jahar dasu ka tashi tsaye wajen azurta da al'umma cikin watan Ramadan wannan ba karamin taimakawa bane mun gode.

Daga karshe a maddadin majalisar Birnin magaji local government council baza mu Manta da Emir of Birnin magaji Alhaji Mude Usman da dukanin al'umma Birnin magaji Baki daya Allah ubangiji ya maimaita muna Amin.

Sako daga Engr Abdulhadi Ahmad, Executive chairman Birnin magaji local government.

Comments

Popular posts from this blog

Permanent Secretaries' Forum Elects New Executives in Zamfara

Zamfara NSCDC Hosts Acting Provost FCET Gusau

Insecurity: Zamfara hospitals surfer brain drain - Doctor call rescue