GAYYATA
Ni Murtala Salisu Ma'aikaci a hukumar Farin kaya wato (Civil defence) ina farin cikin gayyatarku zuwa wajen daurin auren diyata Maryam Murtala, Wanda za'ayi kamar haka,
Ranar Assabar 28/06/ 2025
Lokaci 2 : 30 narana
Wuri Masjudurrahama Birnin ruwa Gusau Zamfara State.

Comments
Post a Comment