Gayyata! Gayyata!! Gayyata!!!
Ni Hibban Buhari Ma'akaci a Majalisar Dokokin Jihar Zamfara ina Farin cikin gayyatarka zuwa wajen Daurin aurena wanda za'ayi kamar haka:
Ranar jumu'a 11 July 2025
Wuri, Masallaci Jumu'a na Rabi'a
Lokaci, 1 : 15 narana, Bayan Kammala Sallar jumu'a.

Comments
Post a Comment